348 B
348 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da magana da 'yan Isra'ila kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
Kada ku ce a cikin zuciyarku
A nan "a cikin zuciyarku" na nufin "a cikin tunaninku." AT: "Kada ku yi tunani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ya dirka su waje
"ya kore sauran mutanen waje"