352 B
352 B
Muhimmin bayani:
Musa ya cigaba da magana da 'yan Isra'ila kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
yau
"yanzu"
kaman wuta mai ci
Yahweh na da iko kuma na iya hallakar da sojojin wasu al'umman. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
mallake su a gabanku
"sa su raunana don ku iya yin mulki da su"