ha_tn/deu/09/01.md

1017 B

Muhimmin Bayan:

Musa ya cigaba da magana da 'yan Isra'ila kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Ji, Isra'ila

Kalmar "Isra'ila" aƙrin magana ne na mutanen Isra'ila. AT: "Saurara, mutanen Isra'ila" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

mallaki

"ƙarba ƙasan daga"

garu a sama

Wannan magana ne da na nanata ban tsoron da mutanen suke domin biranen babba ne da kuma ƙarfi. Dubi yadda kun fasara wannan a ckin 1:26. AT: "na da garurruka masu tsawo" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

'ya'yan Anakim

Zuriyar mutanen Anak wanda su na nan manya da ban tsoro. Dubi yadda kun fasara irin kalmomin nan a cikin 1:26. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-names]])

Wa zai iya tsaya a gaban 'ya'yan Anak"

Wannan na nufin cewa 'ya'yan Anak su na da ƙarfi kuma mutane na tsoronsu. AT: "Babu wanin da zai iya kare kana akan 'ya'yan Anak." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)