ha_tn/deu/08/18.md

1.0 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da 'yan Isra'ilan kaman sun mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Amma ba za ku tuna

Wannan ƙarin magana umurni ne. AT: "Amma ku tuna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

zai kafa

AT: 1) "a haka ya kafa" ko 2) "a haka ya na da amincin kafa."

ya iya

"don ya iya"

kafa

"cika" ko "ajiye"

kaman yadda yake yau

"kaman yadda ya na yi yanzu" ko "kamar yadda ya na kafa alkawarinsa yanzu"

bi wasu alloli

Tafiya ƙarin magana ne na yin biyayya. AT: "bauta wasu alloli" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

maku ... za ku ... gabanku ... ba za ku ... Allahmku

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

na shaida akan ku

"na gaya maku" ko "Na gaya maku a gaban shaidu"

hakika, za ku hallaka

"hakika za ku mutu"

a gabanku

"a gabanku"

ba zai ku saurare muryan Yahweh ba

A nan "muryan Yahweh" na nufin abin da Yahweh ya ce wa mutanensa su yi. AT: "ba za ku yi biyayya da dokokoin Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)