ha_tn/deu/08/15.md

1.3 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da 'yan Isra'ila kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

wanda ya ratsadda ku ... a ƙarshen

Musa ya cigaba da tuna wa 'yan Isra'ila abin da sun sani game da Yahweh. (8:13). (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-distinguish)

wanda ya ratsadda ku ... wanda ya kawo ... Ya shiyad

"Yahweh, wanda ya ratsadda ... Yahweh, wanda ya kawo ... Yahweh Ya shiyad

macizai masu wuta

"macizai masu dafi"

ƙasa mai kishi

Wannan jimla ya kwatanta ƙasa da kishi kaman mutumin da na kishi a loƙacin da ya na bukatan ruwa. AT: "bushashen ƙasa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

yi maka alheri

"ya taimake ka" ko "saboda zai yi maka kyau"

amma za ka iya ce a zuciyarka

Wannan ne abu na uku da mutanen na iya yi a loƙacin da zuciyarsu "sun dagu" kuma sun "manta Yahweh" (8:13). Anan "zuciya" ƙarin magana ne na tunanin cikin mutum. AT: "amma za ku iya yin tunani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Iko na da ƙarfin hannu na ya jawo mani dukka wannan arzikin

A nan "hannu" na nufin ƙarfi da iyawan mutum. AT: "Na samu wannan arzikin domin ina da ƙarfi da iko sosai" ko "na samu waɗannan abubuwan ta ƙarfi na da iyawana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)