ha_tn/deu/08/13.md

1.0 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da 'yan Isra'ila kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

garkunan ka da tumakai

"garken shanukan ka da tumakai da kuma akuyoyi"

yaɗu

"karu a lumba" ko "zama dayawa"

duk abin da ku na da shi sun yaɗu

AT: "ku na da abubuwa ɗayawa" ko "ku na da dukiya ɗayawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

zuciyarku ta dagu

A nan "zuciya" na wakilcin cikin mutum. An yi maganar zama da girman kai da rashin biyayya da Yahweh kaman zuciyar mutumin na dage a sama. AT: "kun zama da girman kai kuma ba ku biyayya da Yahweh" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

wanda ya fitar da ku

Musa ya cigaba da tuna wa 'yan Isra'ila akan da bin da sun sani game da Yahweh. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-distinguish)

daga gidan bauta

Wannan ƙarin magana ne na loƙacin da su na bauta a cikin Ma'sar. AT: "daga wurin da kun yi bauta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)