ha_tn/deu/08/09.md

777 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da 'yan Isra'ila kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

ƙasar da za ku ci gurasa ba karewa

AT: "ƙasar da babu akwai abinci dayawa maku"(UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

ba bu abin da za ku rasa a cikinta

AT: "inda za ku samu duk abin da ku na so" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

duwatsun da aka yi daga baƙin ƙarfe

Duwatsun na cike da tama. Bakin ƙarfe, ƙarfe ne mai amfani a wukake da garma.

haka jangaci

"ma'adinin jangaci." Jangaci ƙarfe ne mai laushi da ake amfani a yin kayan amfani a gida.

za ku ci ku ci ku kuma koshi

"Za ku samu abinci ɗayawa har ku ci ku kushi"

za ku albarkace

"za ku yabe" ko "za ku goɗe wa"