ha_tn/deu/08/04.md

585 B

Muhimmin bayani:

Musa ya cigaba da magana da 'yan Isra'ila kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

tufafin ku ... shekaru arba'in

Wannan ne abu na karshe da za su "tuna" (8:1).

shekaru arba'in

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

za ku tuna ... za ku kiyaye ... yi tafiya cikin tafarkunsa ku kuma girmama shi

Wannan ya cigaba da tsarin dokoki da ya fara a cikin 8:1.

Za ku tuna a cikin zuciyarku

A nan "zuciya" na wakilcin tunani da fahimtar mutum. AT: "za ku gane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)