940 B
940 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da magana da 'yan Isra'ila kaman su mutum ɗaya ne. Ya cigaba da tuna masu game da abin da za su "tuna" (8:1). (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
Ya kaskantar da ku
"Yahweh ya nuna muka yadda ku ke da kasawa da kuma yadda ka ke da zunubi." Dubi yadda an fasara "Ya iya kaskantar da ku"a cikin 8:1.
ya ƙosar da ku da manna
"ya baku manna ku ci"
ba da gurasa ne kadai mutane ke rayuwa ba
A nan "gurasa" na wakilcin dukka abinci. AT: "abinci ba shi ne kadai abin da mutane ke bukata don su iya rayuwa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
da kowane abin da ke fitowa daga bakin Yahweh mutane ke rayuwa
A nan "bakin Yahweh" ƙarin magana ne na kalmomin da Yahweh na faɗa. AT: "ɗole ne mutane su yi biyayya da umurnin Yahweh don su rayu" ko "ɗole ne mutane su yi abin da Yahweh ya faɗa masu su iy don su rayu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)