ha_tn/deu/08/01.md

746 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da 'yan Isra'ila kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

ɗole ku kiyaye ... don ku rayu kuma ribanbanya, ku kuma shiga ku karbi ... ubanninku

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Za ku tuna

Wannan ƙarin magana ne. AT: "Dole ku tuna"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

shekaru arba'in

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

zai iya kaskantar da ku

"ya nuna muka yadda ku ke da kasawa da kuma yadda ka ke da zunubi"

ya sani

"ya bayyana" ko "ya nuna"

abin da ke cikin zuciyarku

Zuciya alama ne na halin mutum. AT: "wane irin mutani ne ku" ko "yadda za ku yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)