1.3 KiB
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da gaya wa mutanen Isra'ila maganar Yahweh. A aya ta 25, ya yi magana da kungiyan kamar kungiya, don haka "ku" jami ne, amma a aya 26, ya yi magana kamar Isra'ilawan mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
Za ku kune
Wannan umurni ne.
allolinsu
"allolin waɗansu al'umman"
kada ku yi ƙyashin ... kamu da ita
Waɗannan kalmomin sun kara umurci a kunen allolin.
za ku kamu da ita
Ko ɗaukan zinariya ko azurfa a kan allolin na iya sa mutanesu fara bautan su. Ta yin haka, za su zama kaman dabba da tarko ya kama. AT: "zai zama maku kaman tarko" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])
gama Allahnku ya na ƙyamarsu
Waɗannan kalmomin sun faɗa dalilin da Yahweh na son mutane su kone allolin. "yi wannan domin Yahweh Allahnku a tsane shi sosai"
Lalle ku ƙi shi, ku ƙyamarsa
Kalmomin "ƙi" da "ƙyama" a takaice na nufin abu ɗaya kuma na nuna tsananin tsanan. AT: "Za ku tsana gabaɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
gama haramtacce ne
An yi maganar yadda Yahweh ya la'anta wani abu da alkawarin hallakar da shi kamar Yahweh na ƙebe abun daga kowane abu. AT: "Gam Yahweh ya ƙebe shi don hallaka" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])