ha_tn/deu/07/23.md

783 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da gaya wa mutanen Isra'ila maganar Yahweh kamar Isra'ilawan mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

ba ku nasara akan

Wannan ƙarin magana ne. AT: "sa ku ci nasara"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

nasara akansu

"nasara akan sojoji daga sauran al'umman"

zai rikice su sosia

"zai sa su don kada su iya tuna da kyau"

sai an hallakar da su

AT: "sai kun hallakar da su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

za ku sa sunansu ya hallaka a ƙarƙashin sama

'Yan Isra'ilan za su hallaka dukka mutanen waɗancan al'umman gabaɗaya, kuma bubu wanda zai tuna da su nan gaba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

tsaya a gabanku

tsaya a kan ku" ko "kare kansu a kanku"