ha_tn/deu/07/17.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayan:

Musa ya cigaba da gaya wa mutanen Isra'ila maganar Yahweh kamar Isra'ilawan mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Idan kun ce a zuciyarku ... kada ku ji tsoro

Kada mutanen su ji tsoro ko da sun gan cewa al'umman sun fi su ƙarfi. AT: "Ko da kun ce a zuciyarku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ce a zuciyarku

Wannan ƙarin magana ne. AT: "tunani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ta ya ya zan mallake su?

Musa ya yi amfani da tambaya domin ya nuna cewa mutanen na iya jin tsoron sauran al'umman. AT: "ba zan iya cin nasaransu ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

za ku tuna

Wannan ƙarin magana ne. AT" ɗole ne ku tuna"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

da idannunku sun gani

A nan "idannu" na nufin abin da mutanen sun gani. AT: "da kun gani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ƙarfin hannu, da shimfiɗaɗɗen hannu

A nan "ƙarfin hannu" da "shimfiɗaɗɗen hannu" ƙarin magana ne na ikon Yahweh. AT: "da ƙarfin hannu." Fasara wannan kamar yadda yake a cikin 4:34. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)