ha_tn/deu/07/14.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da gaya wa mutanen Isra'ila maganar Yahweh kamar Isra'ilawan mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

za a albarkace ku fiye da dukkan mutane

AT: "Zan albarkace ku fiye da yadda na albarkace kowane mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ba za a iske mutum ko mace marar haihuwa a cikinku ba, ko cikin garkenku

Musa ya yi amfani da wannan don ya nanata cewa za su iya samin 'ya'ya. AT: "Dukkan ku za ku iya samin 'ya'ya kuma shanukan ku za su iya ba da 'ya'ya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

a cikinku ... garkenku

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

zai ɗauki dukka cutarku

"ku tabbatar cewa ba ku yi rashin lafiya ba" ko "bar da cikakken lafiya"

babu mugun cututtuka ... zai sa maku, amma zai sa wa duk wanda sun tsane ku

Musa ya yi magana kaman cuta abu ne mai ƙarfi da Yahweh zai sa saman kan mutane. AT: "ba zai sa ku rashin lafiya da kowane mugun cututtuka ... amma zai sa maƙiyanku rashin lafiya da su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)