ha_tn/deu/07/09.md

586 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da gaya wa mutanen Isra'ila maganar Yahweh kamar Isra'ilawan mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

dubban tsararraki

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

yi ramuwa a kan maƙiyansa a fuskansu

Wannan ƙarin magana na nufin "rama da sauri kuma a bayyane don su san cewa Allah ya hukunta su." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ba zai yi jinkirin yin ramuwa a wanda ya tsane shi ba

Yehweh zai hukunta kowane mutum da ya tsane shi sasai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)