1.0 KiB
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da gaya wa mutanen Isra'ila maganar Yahweh kamar Isra'ilawan mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
bai sa kaunarsa akanku ba
Wannan ƙarin magana ne. AT: "bai kaunace fiye da yadda ya kaunace saura ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
da ƙarfin hannu
A nan "ƙarfin hannu" na nufin ikon Yahweh. AT: "da babban ikonsa." Waɗannan kalmomin sun bayyana a cikin 4:34. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
fanshe ku daga gidan bauta
Musa na maganar ceton mutanen Isra'ila daga bauta da Yahweh ya yi kaman Yahweh ya biya kuɗi wa wani mai bawa. AT: "cece ku daga zama bayi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
gidan bauta
A nan "gidan bauta" na nufin Ma'sar, wuirn da mutanen Isra'ila suka yi bauta. AT: "daga wurin da kuka yi bauta." Fasara waɗannan kalmomin kamar yadda suke a 6:10.
hannu Fir'auna
A nan "hannu" na nufin "ikon." AT: "ikon Fir'auna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)