485 B
485 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya gaya wa mutanen Isra'ila maganar Yahweh kamar Isra'ilawan mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
ku al'umma ne a kak ƙebe
An yi maganar zaben mutanen Isra'ila da Yahweh ya yi don su zama na shi na musamman kaman Yahweh ya ƙebe su daga dukkan al'umman. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
da suke fuskan duniya
Wannan ƙarin magana ne. AT: "da na zama a duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)