890 B
890 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da gaya wa mutanen Isra'ila maganar Yahweh kamar Isra'ilawan mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
Don za su
"Idan kun bar 'ya'yanku sun aure mutane daga wasu al'ummai, mutane daga al'umman za su"
Haka fushin Allah zai kune a kansu
Musa ya kwatanta fushin Allah da wani da ke motsa wuta. Wannan na nanata ikon Yahweh a hallakar da abin da na sa shi fushi. AT: "Yahweh zai hura fushinsa a kanku" ko "Sai Yahweh zai fushi da ku sosai" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])
akan ku
Kalmar "ku" na nufin dukka 'yan Isra'ila. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
za ku yi ... za ku rushe ... jefa ... sassare ... kone
Musa na magana da dukka 'yan Isra'ila anan, don haka waɗannan kalmomin jam'i ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)