381 B
381 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da gaya wa mutanen Isra'ila maganar Yahweh kamar Isra'ilawan mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
ba ku su
Musa na maganan nasara kamar abu ne da mutum na iya ba wani. AT: "sa ku ci nasara da su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
kun ci nasara da su
A nan "su" na nufin al'ummai bakwai daga 7:1.