ha_tn/deu/06/24.md

435 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da gaya wa mutanen Isra'ila maganar Yahweh kamar Isra'ilawan mutum ɗaya ne. Ya gaya masu abin da za su gaya wa 'ya'yansu game da dokokin Yahweh. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

a gaban Yahweh

"a hallarar Yahweh" ko "inda Yahweh zai iya ganin mu"

ajiye

biyayya"

wannan ne zai zama adalcin mu

AT: "zai ɗauke mu da adalci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)