ha_tn/deu/06/18.md

444 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da gaya wa mutanen Isra'ila maganar Yahweh kamar Isra'ilawan mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Za ka yi abin da ke gaskiya da nagarta a gaban Yahweh

Wannan ƙarin maganan doka ne da kuma albarka. Idan Isra'ilawan sun yi biyayya da Yahweh, za su karbi albarku daga Yahweh. AT: "Yi abin da Yahweh ya ce shi ne daidai da kuma kyau" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)