ha_tn/deu/06/16.md

437 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da gaya wa mutanen Isra'ila maganar Yahweh kamar Isra'ilawan mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Ba za ka gwada Yahweh ba

A nan "gwada" na nufin tsokane Yahweh da kuma tilasa shi ya tabbatar da kansa.

Massa

Wannan sunan wuri ne a jeji. Mai fasaran na iya kara bayani da ke cewa: "sunan 'Massa' na nufin "jarabtan." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)