ha_tn/deu/06/10.md

496 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da gaya wa mutanen Isra'ila maganar Yahweh kamar Isra'ilawan mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

babba da birane masu kyau da ba ka gina ba

Dukka waɗannan biranen za su zama na mutanen Isra'ila a loƙacin da sun ci nasara da mutanen Kenan.

daga gidan bawantaka

A nan "gidan bawantaka" na nufin Egypt, wurin da mutanen Isra'ila sun yi bauta. AT: "daga wurin da kuka yi bauta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)