ha_tn/deu/06/08.md

1.0 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da gaya wa mutanen Isra'ila maganar Yahweh kamar Isra'ilawan mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

ɗaura su

Wannan magana ne na "rubuta waɗannan kalmomin a takarda, sa takardar a yar jaka, ka kuma ɗaura." Wannan ƙarin magana na iya zama "yi biyayya da waɗannan kalmomin don ya zama kaman su na nan a wurin." AT: "ɗaura waɗannan kalmomin" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

kamar alama a hannunka

"kamar wani abu don ya sa ka tuna da dokoki na"

za su zama alama a goshinku

Wannan ƙarin magana ne na "rubuta waɗannan kalmomin a takarda, sa takardar a yar jaka, ka kuma ɗaura yar jakan a kanka." Wannan ƙarin maganar na iya zama "yi biyayya da waɗannan kalmomin don ya zama kaman su na nan a wurin." AT: "kalmomi na za su zama kamar alama a goshi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

alaman goshi

Adon da mutum na sa a gaban goshi

Za ka rubuta

Wannan doka ne.