399 B
399 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da gaya wa mutanen Isra'ila maganar Yahweh kamar Irsa'ilawan mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
Yahweh Allahnmu ɗaya ne
"Allahnmu Yahweh ne Allah ɗaya kadai"
da dukkna zuciyarka, da dukkan ranka, da kuma dukkna ƙafinka
Waɗannan jimlolon a haɗe na nanata cewa ya kamata mutum ya ƙaunace Allah gabaɗaya ya kuma yi mika kai.