580 B
580 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da gaya wa mutanen Isra'ila maganar Yahweh kamar Isra'ilawan mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
ku saurare su
A nan "saurara" na nufin biyayya, kuma "su" na nufin dokokin Yahweh. AT: "Sauraru dokoki Yahweh, matsyai, da umurnin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
ku kiyaye
"yi biyayya da su"
ƙasa mai gudu da madara da zuma
Wannan ƙarin magana ne. AT: "ƙasar da madara mai yawa da zuma ke zuba" ko "ƙasar da na da kyau wa tumaki da noma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)