ha_tn/deu/06/01.md

647 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila da ya fara a cikin 5:1. Farawa daga aya 2, ya yi magana da mutanen Isra'ila kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

ku kiyaye ... kiyaye

"yi biyayya ... yi biyayya"

tafiya zuwa Urdun

"tafiya zuwa ɗayan gefen Rafin Urdun"

domin kwanakinku su yi tsawo

Tsawon kwanaki magana ne na tsawon rai. AT: "Ana iya fasara wannan zuwa "tsawanta kwanakinku" a cikin 4:25. AT: "in iya tsawanta kwanakinku" ko "in iya sa ku yi zama na tsawon loƙaci" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])