ha_tn/deu/05/32.md

591 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.

Za ku kiyaye

Musa ya na ba da umurni wa mutanen Isra'ila.

ba za ku raste ko ga hannun dama ko hannun hagu ba

Wannan na kwatanta mutum mai rashin biyayya ga Allah da mutum mai bijire daga hanya mai kyau. AT: "ba za ku yi ma sa rashin biyayya ba" ko "za ku yi duk abin da ya ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

tsawonta kwanakinku

Tsawon kwanaki magana ne na tsawon rai. Fasara wannan kaman yadda yake a 4:39. AT: "ku iyarayuwar tsawon loƙaci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)