ha_tn/deu/05/28.md

271 B

a loƙacin da ka yi mani magana

A nan "ni" na nufin Musa.

Ah, cewa akwai

Idan harshenku na da ƙarin magana da na bayyana babban sha'awan wani abu, za ku iy so ku yi amfani da shi anan. AT: "Zan yi murna idan akwai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)