ha_tn/deu/05/25.md

544 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da tuna wa 'yan Isra'ilawa game da abin da sun gaya ma shi.

Amma don me za mu mutu?

Sun ji tsoro cewa za su mutu idan Yahweh ya yi magana da su. AT: "Mu na tsoro cewa za mu mutu." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Gama wanene akawi, in ban da mu ... yin?

AT: "Babu wasu mutane in ban da mu ... yi." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

dukka masu rai

Wannan ƙarin magana ne na "dukka mutane" ko "dukka rayayyu." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)