ha_tn/deu/05/23.md

299 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da tuna wa mutanen Isra'ila game da abin da ya faru a zamanin da ta wuce.

ji muryar

Kalmar "murya" ƙarin magana ne na ƙarar muryar ko na mutumin da ke magana. AT: "ji ƙarar muryar" ko "ji Yahweh na magana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)