ha_tn/deu/05/17.md

354 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Ba za ku

Fasara wannan kamar yadda yake a cikin 5:9.

Ba za ku yi zina ba

"Ba za ku kwana da kowa ba sadai abokin aurenku"

Ba za ka yi shaidar zur akan makwabcin ku ba

"Ba za ku faɗa karya game da wani ba"