ha_tn/deu/05/15.md

502 B

Muhimmin bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Za ku tuna

Wannan ƙarin magana ne. AT:"Dole ne ku tuna"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

da hannu mai ƙarfi da kuma miƙaƙƙiya hannu

A nan "hannu mai ƙarfi" da "miƙaƙƙiya hannu" ƙarin magana ne na ikon Yahweh. Fasara wannan kamar yadda yake a cikin 4:34. AT: "ta nuna babban ikonsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)