ha_tn/deu/05/12.md

518 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

tsarkaka shi

"mika shi wa Allah"

yi dukka aikinka

"yi dukka ayukanka na kullum"

kwana na bakwai

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

a kansa ba za ka

"A ranan nan kada ka yi"

a ta kofofinka

A nan "kofofi" na nufin birin da kansa. AT: "a cikin al'ummanka" ko "cikin birninka" ko "zama da kai"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)