ha_tn/deu/05/11.md

494 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Ba za ku ɗauki sunan Yahweh

"Ba za ka yi amfani da sunan Yahweh"

Ba za ka

Fasara wannan kamar yadda yake a cikin 5:9.

a banza

"sakaci" ko "da rashin daraja" ko "da nufi mara kyau"

Yahweh ba zai bar shi da rashin laifi ba

AT: "Yahweh zai gan shi da laifi" ko "Yahweh zai hukunta shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)