ha_tn/deu/05/09.md

759 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Ba za ku rusuna masu ba ko ku bauta masu

"Ba za bauta wa abin da an yi ko kuma aikata yadda sun umurta ba"

Ba za ku

"Taba"

Ni ... Allah mai kishi ne

Ni ... ina so ka bauta ma ni kadai"

wa dubu-dubu, wa waɗanda sun kaunace ni

Wasu juyin su na karanta "ga zamani dubu-dubu na waɗanda sun ƙaunace ne." Kalmar "dubu-dubu" ƙarin magana ne na lambar mai yawa. AT: "ga dubu-dubun mutane, ga waɗanda ke kauna na" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])