ha_tn/deu/05/07.md

514 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da tuna wa mutanen Isra'ila game da abin da Yahweh ya umurce su. Jimlolon "za ku" da 'ba za ku" umurni ne. Ya na magana da 'yan Isra'ila kamar su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Ba za ka yi wasu alloli ba

"Kada ka bauta wa wasu alloli sai de ni"

dake a duniya a ƙasa, ko dake a cikin ruwa a ƙarƙashi

AT: "da ke cikin ƙasa a ƙarƙashin kafanka, ko da ke cikin ruwa a ƙarƙashin ƙasa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)