ha_tn/deu/05/04.md

531 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.

ido da ido

Yi amfani da ƙarin maganan harshenku a mutane biyu wanda suke kusa da juna, su na kuma kallon juna a loƙacin da suke magana. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Akan Dutsen

"Akan Dutse"

A loƙacin

Musa na nufin abin da ya faru a shekaru arba'in da ta wuce.

daga gidan bauta

A nan "gidan bauta" na nufin Masar inda mutanen Isra'ila sun yi bauta. AT: "daga inda kun yi bauta"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)