ha_tn/deu/01/43.md

800 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.

kai hari a duwatsun

"Duwatsun" na matsayin mutanen da sun yi zama a wurin. AT: "kai hari wa mutanen da sun yi zama a cikin duwatsun" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

runtume ku kamar kudan zuma

"Zuma" ƙaramin, kwaro ne dake yawo a babban taro na kuma harbin mutanen da sun yi masu barazana. Wannan na nufin cewa Amoriyawan dayawa suka kai hari wa sojojin Isra'ilan da har sun bar yaƙin. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-unknown]])

Seir

Wannan sunan ƙaramin wuri ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Hormah

Wannan sunan gari ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ƙasheku

"ƙashe sojojinku dayawa"