642 B
642 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da tuna wa mutanen Isra'ila game da abin da yan Isra'ilawa suka yi a zamanin da ta wuce.
yi wa Yahweh zunubi
"mun yi wa Yahweh tawaye ta wurin yin masa rashin biyayya"
za mu bi
"za mu yi biyayya"
kai hari a duwatsun
"Duwatsun" na matsayin mutanen da sun yi zama a wurin. AT: "kai hari wa mutanen da sun yi zama a cikin duwatsun" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
gama ba zan kasance tare da ku ba, kuma abokan gabanku za su ci nasara da ku
AT: "abokan gabanku za su ci nasara da ku domin ba zan kasance tare da ku ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)