ha_tn/deu/01/37.md

649 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da tuna wa mutanen Isra'ila game da abin da yan Isra'ilawa suka yi a zamanin da ta wuce.

Yahweh ya yi fushi da ni saboda ku

Wannan na nufin loƙacin da Musa ya yi rashin biyayya da abin da Yahweh ya faɗa mashi ya yi don Musa na fushi da mutanen Isar'ila. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Nun

Wannan ne sunan mahaifin Joshua. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

wanda ke tsaye a gabanku

Ana iya sa a bayyane dalilin da Joshua ya tsaya a gaban Musa. AT: "wanda tsaya a gabanku kamar bawarku" ko "wanda ya taimake ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)