ha_tn/deu/01/34.md

578 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da tuna wa mutanen Isra'ila game da abin Yahweh ya faɗa masu.

ji muryar maganganunku

"ji abin da kuke faɗa"

ya rantse ya ce

Allah ya yi alwashin hana waɗanda sun yi masa tawaye ga shiga ƙasar da ya yi alkawari zai ba su.

zai gani

"zai shiga"

ceci Kaleb

"sai dai Kaleb"

Jephunneh

Wannan ne sunan mahaifin Kaleb. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ya bi Yahweh sarai

Yahweh ya yi magana kamar shi wani ne dabam. AT: "ya yi mani biyayya gaba ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-pronouns)