ha_tn/deu/01/29.md

861 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da tuna wa mutanen Isra'ila game da abin da yan Isra'ilawa suka yi a zamanin da ta wuce.

Na gaya maku

"Na gaya wa kakanenku"

a idanunku

Anan "a idanunku" na nufin abin da sun gani. AT: "wanda ku da kanku kun gani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Kun gani ... Yahweh Allahnku ya ɗauke ku ... kun je ... kun zo

Musa na magana da yan Isra'ilan kaman su mutum ɗaya ne, don haka duk misalen "ku" jam'i ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Yahweh Allahnku ya ɗauke ku, kamar yadda mutum ke ɗaukan ɗansa

A nan an ƙwatanta kula da Yahweh ke yi wa mutanensa da na Uba. AT: "Yahweh Allahnku ya kula da ku, kamar yadda Uba yake kula da ɗansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

har kun zo wannan wurin

"har kun zo wannan ƙasa da Allah ya yi alkawari zai ba ku"