ha_tn/deu/01/26.md

1.3 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da tuna wa mutanen Isra'ila game da abin da yan Isra'ilawa suka yi a zamanin da ta wuce.

duk da haka kun ki kai hari

Allah ya umurci yan Isra'ila da cewa su kai hari su kuma hallakar da Amoriyawa, amma yan Isra'ila sun ji tsoro suka ki yin fada da su. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

cikin hannun Amoriyawa

A nan "cikin hannun" na nufin ba wa Amoriyawa iko akan su. AT: "cikin ikon Amoriyawan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Zuwa ina ne za mu je yanzu?

A nan wannan tambaya ya nanata yadda sun ji tsoro. Ana iya juya wannan tambaya zuwa jimla. AT: "Ba mu da inda za mu je." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

karya mana zuciya

Wannan na nufin cewa sun ji tsoro. AT: "sa mu tsoro sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

masu shimge har samai

Wannan zuguiguita ne da na nanata fargaban da mutanen sun yi saboda garin babba ne, na da kuma ƙarfi sosai. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

shimge har sama zuwa

"na da ganuwa musa tsawo kamar"

'ya'yan Anakim

Waɗannan zuriyar mutanen Anak ne wanda su na nan da girma da kuma ban tsoro. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-names]])