550 B
550 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da tuna wa mutanen Isra'ila game da abin da yan Isra'ilawa suka yi a zamanin da ta wuce.
Sun ɗauko
"Mazaje goma sha biyun suka ɗauki"
ɗauko daga cikin amfanin ƙasar a hannuwansu
"ɗauki wasu amfanin ƙasar"
kawo mana labari suka ce
Mai maganan na magana kamar "labari" abu ne na jiki da ana iya gani, wadda wani na iya kawowa. AT: "gaya mana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
ce, 'Ƙasa mai kyau ne Allahnmu zai ba mu.'
AT: "cewa ƙasa da Yahweh Allahnmu zai ba mu na da kyau"