490 B
490 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da tuna wa mutanen Isra'ila game da abin da yan Isra'ilawa suka yi a zamanin da ta wuce.
maza goma sha biyu
(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
Sun juya suka tafi
"Sun bar wurin suka tafi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
ƙwarin Eshcol
Wannan ƙwari ne a cikin jihar Hebron, wanda yake kudun Urushalima. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
yi ganganinta
"nemi wuraren da za su kai hari"