712 B
712 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da magana da masu shari'a, don haka umurnin jam'i ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-pronouns)
Ba za ku nuna son zuci ba
" kada ku nuna son zuci"
zaku saurari ƙarami da babba daidai
Waɗannan matsananci biyun "ƙarami" da "babba" na wakilcin dukka mutane. AT: "za ku yi wa dukka mutane daidai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)
ba za ku ji tsoron fuskar mutum ba
Kalmar "fuska" ƙarin magana ne na dukkan mutum. "Ba za ku" umurni ne. "Kada ku ji tsoron wani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
a wancan loƙacin
Wannan na nufin loƙacin da su ke Horeb, a Dutsen Sina. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)