656 B
656 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da yi wa mutanen Isra'ila magana.
kuma mutane masu hali mai kyau
"kuma mutanen da mutanenku ke girmamawa." Dubi yadda an fasara wannan a cikin 1:12.
"dubu dubu ... ɗari ɗari ... hamsin hamsin ... da kuma goma goma"
"na taron dubu ɗaya ... na taron ɗari ...na taron hamsin ... da kuma taron goma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
shugabanai ... hakimai
Waɗannan lakami ne wa shugabane dabam dabam a gwamnatin Isra'ila.
kabila
"daga kowacee kabilunku"
hukunta da gaskiya tsakanin mutum da ɗan'uwansa
"yi hukunci na gaskiya game da gardama da Isra'ila ke da shi da junansu"