ha_tn/deu/01/12.md

789 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.

Ta yaya ni kadai zan iya ɗaukan nawayyanku, da dawainiyarku, da husumarku?

Musa ya yi amfani da tambaya domin ya nanata cewa ba zai iya warware dukkan damuwarsu da kansa ba. AT: "Ba zan iya ɗaukar nawayyanku ba, da dawainiyarku, da kuma husumarku da kai na ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ɗauka nawayyanku, da dawainiyarku

Musa ya yi magana kaman damuwowi da ƙaran mutanen da ya kamata ya kula da su, abubuwa ne masu nauyi da ya yi ta ɗaukawa. AT: "kula da damuwanku, ƙaranku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

husumarku

gardamanku" ko "saɓaninku"

mutane masu hali mai kyau daga kowane kabila

"mutane daga kowane kabila wanda mutanen Isra'ila na girmamawa"