882 B
882 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da tuna wa mutanen Isra'ila game da abin da Yahweh ya faɗa masu.
Juya ku yi tafiyarku
Kalmar "juya" ƙarin magana ne na yin abu. AT: "Fara kuma a tafiyarku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
ƙasar duwatsu ... Yufiratis
Yahweh na bayyana wurare a garin da ya yi alkawari za ba wa Isra'ila.
ƙasar duwatsu
Wannan wuri ne a cikin duwatsu kusa da wurin da Amoriyawa sun yi zama.
ƙasa
filin ƙasa da na nan shimfiɗaɗɗe
Dubi
"Ba da hankali da abin da zan gaya maku"
Na sa ƙasar a gabanku
"Yanzu ina ba ku wannan ƙasan"
da Yahweh ya rantse
Yahweh na magana kamar shi wani mutum ne. AT: "cewa Ni, Yahweh, na rantse" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-pronouns)
Ubanne
Kalmar "Ubanne" ƙarin magana ne wa dukkan kakkanninku. AT: "kakkanninku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)